عن أبي موسى الأشعري رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ثلاثة لا يدخلون الجنة مُدْمِنُ خمر، وقاطع الرحم، ومُصَدِّق بالسِّحْر».
[صحيح لغيره] - [رواه أحمد وابن حبان]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

"Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri"
[Ingantacce ne ta wani bangaren] - [Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (13)