عن جابر بن سمرة -رضي الله عنه- قال:كنا إذا أتينا النبي -صلى الله عليه وسلم- جلس أحدنا حيث ينتهي.
[صحيح لغيره.] - [رواه أبو داود والترمذي وأحمد.]
المزيــد ...
Daga Jabir Bn Samra -Allah yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan muka jewa Annabi SAW dayan mu yana zama ne inda duk ya samu wuri"
Ingantacce ne ta wani bangaren - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi