kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Kana ganin idan na sallaci salloli wadanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta halal, na haramta haram
عربي Turanci urdu
Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsakanin sammai da kasa
عربي Turanci urdu
Ku yi gaggawa a kan ayyuka kamar yanke dare mai duhu, domin mutum ya zama mai imani kuma ya kafirta, ya zama mai imani kuma ya zama kafiri," yana sayar da addininsa
عربي Turanci urdu
Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi cewa shi ya fada a sha'anin mutane Madina: "Ba mai sonsu sai mumini, kuma babu mai kinsu sai munafiki, wanda ya so su Allah zai so shi, wanda ya ki su Allah Zai ki shi
عربي Turanci urdu
Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina
عربي Turanci urdu
Lallai ni ina kan tafkina har in kalli wanda zai zo ya iso daga cikinku, za'a rike wasu mutane a kusa da ni, sai in ce: Ya Ubangiji daga gareni ne daga al'ummata ne
عربي Turanci urdu
Imani kashi sba;in da Tara ne ko kuma kashi Sittin da Tara, mafificinsu shi ne faxin babu wani abun bauta da gaskiya sai Allah, Mafi qanqanta kuma shi ne gusar da cuta ga barin Hanya, kuma kunya wani yanki ne daga cikin Imani
عربي Turanci urdu