1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA

Sabuntawa Ranar Al-kiyama za'a zo da Qur'ani da Ma'abotansa wadan da suke aiki da shi a cikin Duniya

عن النواس بن سمعان رضي الله عنه قال: سمعتُ رسولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم يقولُ: «يُؤتى يوم القيامة بالقرآن وأهلِه الذين كانوا يعملون به في الدنيا، تَقْدُمُه سورةُ البقرة وآلِ عمران، تُحاجَّانِ عن صاحِبِهِما».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Ankarvo daga Nawwas Bn Sam'an -Allah ya yarda da shi- yace na ji Manzon Allah SAW ya ce "za;a zo da Alqur'ani a Ranar Alkiyama da Ma'abotansa da suke aiki da shi a Duniya, Suratul Baqara da Ali Imran suna musu jangora, suna kare Ma'atansu"

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

14 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية