عن سهيل، قال: كان أبو صالح يأمرنا، إذا أراد أحدُنا أن ينامَ، أن يضطجعَ على شِقِّه الأيمن، ثم يقول: «اللهم ربَّ السماواتِ وربَّ الأرض وربَّ العرش العظيم، ربَّنا وربِّ كلِّ شيء، فالقَ الحَبِّ والنَّوى، ومُنْزِلَ التوراة والإنجيل والفُرقان، أعوذ بك من شرِّ كل شيء أنت آخذٌ بناصيتِه، اللهم أنت الأولُ فليس قبلك شيء، وأنت الآخرُ فليس بعدك شيء، وأنت الظاهرُ فليس فوقك شيء، وأنت الباطن فليس دونك شيء، اقضِ عنَّا الدِّينَ، وأغنِنا من الفقر» وكان يروي ذلك عن أبي هريرة، عن النبي صلى الله عليه وسلم .
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Suhail, ya ce: Abu Saleh Ya kasance yana Umartarmu idan dayan mu zai bacci ya kwanta akan bangaren sa na dama, sannan ya ce: "ya Allah Ubangijin Sammai da Kasa kuma Ubangijin Al-arshi Mai girma, Ubangijin kowa ne abu, wanda ya Kawayar iri da kuma kwallon Dabino, Kuma wanda ya saukar da Attausa da Linjila da Kuma Qur'ani, ina neman tsarinka daga Sharrin kowane abu da kai riko da makwankwadarsa, Ya Allah kaine na farko wanda babu wani kafinka, kuma kai ne na Karshen da babu wani a bayanka, kaine Sama da kowa wanda babu wani Sama da kai, Kaine boyayye wanda babu abu ba kai ba, Ka biya mana bashi, kuma ka wadata mu daga Talauci" kuma ya kasance ya rawaito wannan ne daga Abu Huraira, daga Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Kurdawa
Manufofin Fassarorin