+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «احتجَّت الجنةُ والنارُ، فقالت الجنةُ: يدخلني الضعفاءُ والمساكينُ، وقالت النار: يدخلني الجبَّارون والمتكبِّرون، فقال للنار: أنتِ عذابي أنتقم بك ممَّن شئتُ، وقال للجنة: أنتِ رحمتي أرحمُ بك مَن شئتُ».
[صحيح] - [متفق عليه بمعناه، وهذا لفظ الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:Al-janna da wuta sun kai kara, sai Aljanna ta ce: Raunana ne da miskinai zasu shige ni, Sai wuta ta ce: Ni kuma Jabberan Mutane da Masu girman kai ne za su shige ni, sai ya ce da Wuta: ke Azaba ta ce, kuma ina yin Ukuba da ke ga wanda na so, Kuma ya ce da Al-jannah: Ke Rahama ta ce, kuma ina jin kan wanda na su da ke
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim Suka Rawaito shi a Ma'anarsa

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog
Manufofin Fassarorin