1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa "Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci

عن أنس بن مالك رضي الله عنه مرفوعاً: «ما من نبي إلا وقد أنذر أمته الأعور الكذاب، ألا إنه أعور، وإن ربكم - عز وجل - ليس بأعور، مكتوب بين عينيه ك ف ر»

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwaga Annabi:""Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci ku saurara kuji cewa shi Mai ido daya ne, kuma lallai Ubangijinku -Maigirma da daukaka- ba Mai ido daya bane, kuma an rubuta a goshinsa Kafiriri ne"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية