عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من أدرك ماله بعينه عند رجل -أو إنسان- قد أفلس؛ فهو أحق به من غيره».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- "Duk wanda ya ga ainahin kudinsa a wajen wani da ya tsiyace -ko wani Mutum- to shi ne mafi cancanta da shi ba wani ba"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (17)