kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ya Kai Dan yaro, Zan Samnar da kai wasu Kalmo Allah Zai kiyaye, Ka kiyaye, Allah sai Allah ya kiyaye ka, ka kiyaye Allah Sai ka same shi duk halin da kasamu kanka, kuma idan zaka roki wani abu to ka roki Allah, kuma idan zaka nemi taimako to ka nemi taimakon Allah.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Allah Ya rubuta abinda ya kaddarawa halittu kafin Ya halicci sammai da kasa da shekara dubu hamsin
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zantar damu alhali shi mai gaskiya ne abin gasgatawa: "Lallai cewa halittar dayanku ana tarota a cikin mahaifiyarsa yini arba'in da dare arba'in
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kowanne abu da kaddara ne, har gajiya da dabara, ko kuma wayo da gajiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Abdullahi bin Rawaha - Allah ya yarda da shi - ya wuce, sai ‘yar’uwarsa ta sa shi kuka, tana cewa: Kuma suka aikata shi, da sauransu, da sauransu: Kuna dogaro da shi. Sannan ya ce, lokacin da ya tashi: Ban ce komai ba amma an gaya mani, ku?!
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Allah madaukakin sarki ya halicci halittun sa a cikin duhu, kuma ya jefa su daga hasken sa, saboda haka duk wanda ya same shi daga wannan hasken to ya shiryu, wanda kuma ya aikata shi ya ɓace, sai nace: Alƙalami ya bushe, mai sanin Allah
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci