عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لا ينبغي لصِدِّيق أن يكون لعَّانًا».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]

Bayani

Lallai yawaita tsinuwa yana kore cikra darajar Siddiqantaka, kuma ita ce take bin Annabtaka, kuma tana daga cikin mafi xaukakar Darajoji wacce Mumini zai iya kaiwa gareta a wajern Allah SWT kuma daga cikin cikin Hanyoyin Samunta nisantar tsoinuwa

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Kurdawa
Manufofin Fassarorin