kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Kayi kwadayin yin abinda zai amfane ka, kuma ka nemi taimakon Allah kuma kada ka Gaza, kuma koda wani abun ya sameka kada ka ce: Da ace nayi kaza da kaza da hakan bata faru ba sai dai kace: haka Allah ya kaddara, cewa (da nayi) to ita ce mabudin aikin Shaidan.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Duk wanda ya rantse kuma ya ce cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abun bautawa Sai Allah, Kuma duk Wanda ya ce da dan Uwansa: zo in sanya Maka Caca to yayi Sadaka"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku xauke abunda yake kanta ita ku kyaleta; saboda la'ananniya ce
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci