«مَنْ سُئِلَ عَنْ عِلْمٍ فَكَتَمَهُ أَلْجَمَهُ اللَّهُ بِلِجَامٍ مِنْ نَارٍ يَوْمَ الْقِيَامَةِ».
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي وابن ماجه وأحمد] - [سنن أبي داود: 3658]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah ya ce:"Duk wanda aka yambaye shi wani ilimi sai ya boye shi to za'a yi masa linzami da shi na wuta a Ranar Alkiyama"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]