kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ka shiryar da ni ga wani aiki wanda idan na yi shi, zan shiga aljanna, ya ce: "Ka bauta wa Allah, kada ka hada Shi da komai, ka tsayar da sallah, ka bayar da zakkar da aka wajabta, ka azimci Ramadan
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya futo wurinmu, sai muka ce: Ya Manzon Allah, hakika mun san ya zamu yi maka sallama, to yaya zamu yi maka salati?
عربي Turanci urdu
"Duk wanda aka yambaye shi wani ilimi sai ya boye shi to za'a yi masa linzami da shi na wuta a Ranar Alkiyama"
عربي Turanci urdu
Shin ba zan gaya muku game da rukunoni uku ba: Daya daga cikinsu ya koma ga Allah, kuma Allah Ya ba shi. Shi kuma dayan,sai yaji kunya sai Allah ya ji kunyarsa, amma dayan sai ya bujure sai Allah ya kau da kan ga barinsa
عربي Turanci urdu
Na kasance a lokacin Manzon Allah -SAW- yaro ne, kuma na kasance ina kiyaye shi daga gare shi, don haka me ya hana ni fada sai dai a nan maza sun girme ni
عربي Turanci urdu
Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ilimi ya ce a abunda bai sani ba Allah shi ne mafi sani
عربي Turanci urdu
Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi kiyayewa daga wanda ya ji
عربي Turanci urdu