+ -

عن السَّائب بن يزيد رضي الله عنه قال: لما قَدِم النبي صلى الله عليه وسلم من غَزْوة تَبُوك تَلَقَّاهُ الناس، فَتَلَقَّيتُه مع الصِّبْيَان على ثَنيَّةِ الوَدَاع. ورواية البخاري قال: ذَهَبْنا نَتَلَقَّى رسول الله صلى الله عليه وسلم مع الصِّبْيَان إلى ثَنيَّةِ الوَدَاع.
[صحيح] - [رواه أبوداود، واللفظ الثاني للبخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Ma'anar hadisin: - Al-Saib bin Yazid - Allah ya yarda da shi - ya ce Annabi - SAW- lokacin da ya zo daga yaqin Tabuka, mutane - waxanda suka bari daga yaqin neman gafara da wasunsu - suka tafi gidan bankwana don karvar sa - tsira da aminci su tabbata a gare shi - lokacin da Dawowarsa. Al-Saib bin Yazid ya fita tare da yaran Madina don ganawa da Annabi - SAW

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog
Manufofin Fassarorin