kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Na kalli digadigan mushrikai akan kawunanmu alhali mu muna cikin kogo, sai na ce: Ya Manzon Allah da a ce ɗayansu zai kalii digadigansa zai ganmu a ƙarƙashin digadigansa, sai ya ce: @«‌Ya Abubakar, me kake zato da mutum biyun da Allah Shi ne na ukunsu».
عربي Turanci urdu
Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun tare shi, sai na tare shi ni da Yara a Saniyyatil Wada'a
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW ya zauna a Makkah Shekara goma Al-qur'ani ya na Sauka a gare shi, a Madina kuma Shekara goma
عربي Turanci urdu