عن أبي بكر الصديق رضي الله عنه قال: ارْقَبُوا محمَّدًا -صلَّى اللهُ عليهِ وسلَّم- فِي أَهلِ بَيتِهِ.
[صحيح موقوفًا على أبي بكر الصديق -رضي الله عنه] - [رواه البخاري من قول أبي بكر -رضي الله عنه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Jubair Dan Mud'im -Allah ya yarda da shi- yace:"Na ji Annabi -tsira da amincin Allah- yana karanta Suratuddur a Sallar Magariba".
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Kurdawa Portuguese Swahili
Manufofin Fassarorin