kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Daga ciki akwai fadin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare cikin hadisin ceto:
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci