1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"

عن عائشة رضي الله عنها ، أنَّ جبريل جاء بصورتها في خِرْقَة حَرير خضراء إلى النبي صلى الله عليه وسلم ، فقال: «هذه زوجتُك في الدنيا والآخرة».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"

Ingantacce ne Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle, Abunda yake nufi zzuwa a Mafarki ba a hakikani ba, na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج