لم يكن شخصٌ أَحَبَّ إليهم مِن رسول الله -صلى الله عليه وسلم، وكانوا إذا رَأَوْه لم يقوموا لِمَا يَعْلَمون مِن كَرَاهِيَته لذلك.
[صحيح] - [رواه الترمذي] - [سنن الترمذي: 2754]
المزيــد ...
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan"
Anas yana bada labarin cewa Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi ya fuskanto su basa miqewa saboda saninsu cewa Manzon Allah SAW da yanaqin hakan