kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Babu wani Musulmi da wata Wahala zata Same shi, ko rashin lafiya, Ko Damuwa ko Bacin rai, ko wata Cuta ko Damuwa, kai Har Kaya da zai taka ta face sai allah ya Kankare masa Zunubansa da ita
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, haka kuma gidajenku ba su zama kaburbura ba, ku yi min addu’a, saboda mika wuyan ku ya fada min inda kuka kasance
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci