عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه قال: كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَتَعَوَّذُ مِنَ الجَانِّ، وعَيْنِ الإنسان، حتى نَزَلَتْ المُعَوِّذتان، فلمَّا نَزَلَتا، أخذ بهما وتركَ ما سواهما.
[صحيح] - [رواه الترمذي والنسائي وابن ماجه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi- ya ce:Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka" har Falaki da Nasi suka sauka, yayin da suka sauka, sai ya dauke su yabar wasunsu"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin