+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «إذا أَمَّنَ الإمام فأمنوا، فإنه من وافق تأمينه تأمين الملائكة: غفر له ما تقدم من ذنبه».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi: uwa ga Annabi "Idan Liman yace Ameen kuma kuce Ameen, domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da Ameen din Mala'iku to angafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ma duk Umarcemu muce Ameen idan liman ya ce Ameen , domin wannan lokacin shi ne lokacin Ameen din Mala'iku kuma duk wanda tasa ta dace da ta Mala'iku to angafarta Masa Zunubansa da suka gabata.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin