«أَنَا زَعِيمٌ بِبَيْتٍ فِي رَبَضِ الْجَنَّةِ لِمَنْ تَرَكَ الْمِرَاءَ وَإِنْ كَانَ مُحِقًّا، وَبِبَيْتٍ فِي وَسَطِ الْجَنَّةِ لِمَنْ تَرَكَ الْكَذِبَ وَإِنْ كَانَ مَازِحًا، وَبِبَيْتٍ فِي أَعْلَى الْجَنَّةِ لِمَنْ حَسَّنَ خُلُقَهُ».
[حسن] - [رواه أبو داود]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Umama Al-bahili -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Nine shugaban wani gida a cikin Dausayin Al-jannah ga wanda ya bar jayayya ko da kuwa shi ne Maigaskiya,, Kuma da wani gida cikin tsakiyar Al-janna ga wanda ya bar Karya kuma koda kuwa yana mai Raha ne, da kuma wani Gida a kololuwar Al-janna ga wanda Halayansa suka kyautata"
Hasan ne - Abu Daud Ya Rawaito shi