«مَنْ عُرِضَ عَلَيْهِ رَيْحَانٌ فَلَا يَرُدُّهُ، فَإِنَّهُ خَفِيفُ الْمَحْمِلِ طَيِّبُ الرِّيحِ».
[صحيح] - [رواه مسلم] - [صحيح مسلم: 2253]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi -daga Annabi: "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]
Duk wanda aka bashi turare ko aka nemi a sanya masa to ya dace ya karba, saboda babu wata wahala a cikin dauka kuma kanshinsa mai dadi ne