+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من عُرِضَ عليه رَيْحَانٌ فلا يرده، فإنه خفيف الْمَحْمِلِ، طيب الريح».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi -daga Annabi: "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Duk wanda aka bashi turare ko aka nemi a sanya masa to ya dace ya karba, saboda babu wata wahala a cikin dauka kuma kanshinsa mai dadi ne

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin