TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AURE DA MU'AMALARSA GA IYALI

3lis din Hadisai

lis din Hadisai 3

Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin hakan
Na kasance ina wanka ni da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga kwarya (abin wanka) daya mu duka biyun muna da janaba, ya kasance yana umartata, sai insa gwafso, sai ya rungumeni alhali ni ina al’ada,