BALAGURONSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI

2lis din Hadisai

lis din Hadisai 2

Lallai" Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya ya yi sallar Issha'i, ya karanta Wattini a daya daga cikin raka'oi biyun sallar, ban taba jin wani mai adadin sauti, ko dadin karatu kamar shi ba"