«خُلِقَتِ الْمَلَائِكَةُ مِنْ نُورٍ، وَخُلِقَ الْجَانُّ مِنْ مَارِجٍ مِنْ نَارٍ، وَخُلِقَ آدَمُ مِمَّا وُصِفَ لَكُمْ».
[صحيح] - [رواه مسلم] - [صحيح مسلم: 2996]
المزيــد ...
An karvo daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah SAW ya ce: "An halicci Mala'iku daga Haske, kuma an halicci Aljanu daga garwashin Wuta, kuma an halicci Adam daga abunda ya Wasaftamuku"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]