عن ابن عباس رضي الله عنهما مرفوعاً: «خير الصحابة أربعة، وخير السَّرَايَا أَرْبَعُمِائة، وخير الجيوش أربعة آلاف، ولن يُغْلَبَ اثنا عشر ألفا مِنْ قِلَّةٍ»
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Bn Abbas Allah ya yarda da sh zuwa ga Annabi "Mafi Al-kairin Sahabbai guda hudu ne, Mafi Al-khairin Saraya kuma guda Dari hudu, kuma mafi Al-kairin Rundunar yaki Dari Hudu, Kuma ba za'a taba rinjayar Dubu goma Sha biyu ba daga 'yan Kadan"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam
Manufofin Fassarorin