أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ كَانَ إِذَا سَافَرَ فَأَرَادَ أَنْ يَتَطَوَّعَ اسْتَقْبَلَ بِنَاقَتِهِ الْقِبْلَةَ فَكَبَّرَ، ثُمَّ صَلَّى حَيْثُ وَجَّهَهُ رِكَابُهُ.
[صحيح] - [رواه أبو داود]
المزيــد ...
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- "Lallai Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi tafiya sai ya so yin nafila sai ya kalli Al-qibla da Taguwarsa, sai yai Kabbara, sannan yayi sallah duk inda abunda abun hawansa yayi da shi"
[Ingantacce ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi]