lis din Hadisai

Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a gare shi.
عربي Turanci urdu
Wani lokaci yakan zo mun kwatankwacin Qararrawa, kuma yafi tsanani a gare ni, sai ya rabu da ni kuma na riqe abunda ya ce mun, kuma wani lokacin yana yi mun kamanceceniya Mala'ikan da Wani Mutum sai yayi mun Magana sai na riqe abunda ya ce
عربي Turanci urdu
Annabin Allah SAW ya kasance idan an saukar Masa da Wahayi yakan shiga qunci fuskarsa ta turvune
عربي Turanci urdu
A cikin faɗin Allah - Mai girma da ɗaukaka -: {Wanda ya nufe shi da wata fanɗara da zalinci zamu ɗanɗana masa azaba mai raɗaɗi} [al-haj: 25] ya ce: @"Da a ce mutum ya yi nufin yin fanɗara alhali shi yana Adan Abyan da Allah Ya ɗanɗana masa azaba mai raɗaɗi".
عربي Turanci Indonisiyanci
Allah - daukaka da daukaka - sun bi wahayi zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin rasuwarsa har ya mutu mafi yawan abin da aka saukar.
عربي Turanci urdu
Na kasance ina shayar da mutane ( giya) a gidan Abu Ɗalha, kuma giyarsu ta kasance a wannan lokacin ita ce tsimi, sai a (Cakuɗa bushasshen dabino da 'ya'yan dabino kafin su zama ɗanye) Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarci wani mai kira ya yi kira: @Ku saurara lallai cewa giya haƙiƙa an haramtata*, ya ce: Sai Abu Ɗalha ya ce da ni: Ka fita ka zubar da ita, sai na fita sai na zubar da ita, sai ta kwaranya a lungunan Madina, sai wasu cikin mutane suka ce: Haƙiƙa an kashe wasu mutane alhali ita tana cikin cikinsu, sai Allah Ya saukar da: {Babu laifi ga waɗanda suka yi imani kuma suka aikata aiki na gari a abinda suka ɗanɗana} [al-Ma'ida: 93] karanta ayar har ƙarshenta.
عربي Turanci Indonisiyanci