kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Kayi Sallah a tsaye, idan ka kasa yi to kayi a zaune, to idan kuma ya gagara to kayi kana kwance
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yanazaune ya tanqwashe Qafafunsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na yi tafiya da Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma ya kasance baya wuce raka'a biyu, haka ma Abubakar da Umar da Usman.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah ya Kasance yana hadawa a tafiya tsakanin Azahar da La'asar; idan ya kasance akan abin hawa, kuma yana hadawa tsakanin Magriba da Isha.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Annabi ya hada tsakanin Magriba da Isha kuma kowacce daya akwai Iqama, kuma bai yi tasbihi a tsakaninsu sai a karshe daya.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kayi sallah a Qasa in zaka iya, idan kuma ka kasa to kayi nuni, kasanya Sujadarka Qasaqasa da ruku'unka.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai Annabi ya ce: "na rantse da Allah ban sallace ta ba, sai muka tashi zuwa Buthan, sai yayi Alwala don yin Sallah, Muma mukai Alwala don yin haka, sai mukai Sallah La'asar bayan rana ta fadi, sannan yai sallar Magariba bayan ta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci