lis din Hadisai

Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan tambayoyinsu da kuma sabawarsu ga Annabawansu.
عربي Turanci urdu
Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gabaninsa?
عربي Turanci urdu
Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
عربي Turanci urdu
Lallai zamani yana kewayawa kamar Ranar da Allah ya halicci Sammai da qasa Shekara wata goma sha biyu, cikin su akawai Watanni Huxu Masu Alfarma Uku a jere: Zul-qa'ada da Zul-hijja, da Muharram da Rajabu Mudhar
عربي Turanci urdu
Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a.
عربي Turanci urdu
Na shaida tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - addu’ar ranar Idi, don haka ya fara yin addu’a kafin huduba, ba tare da layya ko iqaamah ba, sannan ya tashi tare da Bilal yana mai dogaro da shi, sannan ya yi umarni da tsoron Allah, ya kwadaitar da biyayyar sa, ya yi wa mutane nasiha da tunatar da su.
عربي Turanci urdu
Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
عربي Turanci urdu
Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su
عربي Turanci urdu
Banu Isra'il sun kasance Annabawa ne suke shugabantarsu, duk lokacin da wani Annabi ya rasu sai wani Annabin ya maye gurbinsa, lallai cewa babu wani Annabi a baya na, za'a samu halifofi zasu yawaita
عربي Turanci urdu