HAƊAKAR BAN RUWA DA HAƊAKAR YIN SHUKA

2lis din Hadisai

lis din Hadisai 2

"Mun Kasance Mafi yawan Mutanen Madina kuma mun kasance muna bada hayar Fili, kan cewa wannan namu ne, Kuma wannan na, wani lokaci wata gonar tayi wata kuma atki futar da komai sai ya hana mu wannan, Amma da Azurfa: bai hana mu ba"