عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه مرفوعاً: انشقَّ القمر على عهد رسول الله صلى الله عليه وسلم فِلْقَتين، فستر الجبل فِلْقَة، وكانت فِلْقَة فوق الجبل، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اللهمَّ اشهَدْ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi Bn Mas'ud =Allah ya yarda da shi zuwa ga Manzon Allah Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida akansu cewa ni na nuna musu Dalili kan gaskiyar Annabtaka ta

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam
Manufofin Fassarorin