عن عائشة بنت أبي بكر رضي الله عنهما أن رسول الله -صلى الله عليه وسلم اشترى من يهودي طعاما، ورهنه دِرْعًا من حديد.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Nana Aisha Yar Abubakar - Allah ya yarda da ita Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya sayi Abinci wani abu da daga Accha, amma abunda ya bayar jingina shi ne abunda ya fi bukatarsa wajen Jahadin Daukaka kalmar Allah, kuma wannan shi ne silkensa da ya ke sawa a yaki, don kariya -Bayan kariyar Allah- daga makamin abokan gaba da kaidin su.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin