1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Mutane Uku suna da Lada biyu: wani Mutum daga cikin Ahlul-Kitab da yayi Imani da Annabinsa, kuma yayi Imani da Annabi Muhammad, da kuma Bawan da ya bada Hakkin Allah da Hakkin Mai gidansa, da Kuma Mutumin da ya ke da baiwa ya kyautata tarbiyantar da ita, kuma ya sanar da ita kuma ya kyautata Sanar da ita, sannan ya Yantata sannan kuma ya Aureta, to yana da lada biyu.

عن أبي موسى الأشعري رضي الله عنه مرفوعاً: «ثلاثة لهم أجْرَان: رجُلٌ من أهل الكتاب آمن بِنَبِيِّه، وآمَن بمحمد، والعَبْد المملوك إذا أَدَّى حَقَّ الله، وحَقَّ مَوَالِيه، ورجل كانت له أمَة فأدَّبَها فأحسن تَأدِيبَها، وَعَلَّمَهَا فأحسن تَعْلِيمَهَا، ثم أعْتَقَها فتزوجها؛ فله أجران».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ary -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Mutane Uku suna da Lada biyu: wani Mutum daga cikin Ahlul-Kitab da yayi Imani da Annabinsa, kuma yayi Imani da Annabi Muhammad, da kuma Bawan da ya bada Hakkin Allah da Hakkin Mai gidansa, da Kuma Mutumin da ya ke da baiwa ya kyautata tarbiyantar da ita, kuma ya sanar da ita kuma ya kyautata Sanar da ita, sannan ya Yantata sannan kuma ya Aureta, to yana da lada biyu"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج