كَانَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يُصَلِّي عَلَى رَاحِلَتِهِ حَيْثُ تَوَجَّهَتْ، فَإِذَا أَرَادَ الفَرِيضَةَ نَزَلَ فَاسْتَقْبَلَ القِبْلَةَ.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...
Daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya kasance yana Sallah akan abun Hawansa, ko ina tayi da shi idan kuma ya so yin Farillah ya sauka sai ya fuskanci Al-qibla"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]