عن عمرو بن خارجة رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم خطب على ناقته وأنا تحت جِرَانِها وهي تَقْصَع بِجِرَّتِها، وإن لُعابها يَسِيل بين كتفيَّ فسمعتُه يقول: «إن الله أعطى كلِّ ذي حقٍّ حقَّه، ولا وصيَّةَ لِوارث، والولَد لِلْفِراش، وللعاهِرِ الحَجَر، ومن ادَّعى إلى غير أبِيهِ أو انْتمى إلى غير مَوَاليه رغبةً عنهم فعَلِيه لعنةُ الله، لا يَقْبَلُ الله منه صَرْفا ولا عَدْلا».
[صحيح] - [رواه الترمذي وابن ماجه وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danganta Kansa zuwa Wanin Mahaifinsa ko Maulansa don yana qyamarsu to la'antar Allah ta tabbata a gare shi, Kuma Allah ba zai karvi wani aiki ko sadaka daga gare shi ba
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam
Manufofin Fassarorin
Kari