1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa "Manzon Allah ya hana Sayar da Azurfa da Azurfa, da Zinare da Zinare, Sai dai dai da dai dai, Kuma ya Umarce mu Mu sayar da Azurfa da Zinare, duk yadda muka so, kuma mu sayi Zinare da Azurfa yadda Muka so"

عن أبي بكرة رضي الله عنه قال: «نهى رسول الله صلى الله عليه وسلم عن الفضة بالفضة، والذهب بالذهب، إلا سَوَاءً بسوَاءٍ، وأمرنا أن نشتري الفضة بالذهب، كيف شئنا. ونشتري الذهب بالفضة كيف شئنا، قال: فسأله رجل فقال: يدا بيد؟ فقال: هكذا سمعت».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Abu Bakara -ALlah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah ya hana Sayar da Azurfa da Azurfa, da Zinare da Zinare, Sai dai dai da dai dai, Kuma ya Umarce mu Mu sayar da Azurfa da Zinare, duk yadda muka so, kuma mu sayi Zinare da Azurfa yadda Muka so, ya ce: sai wani mutum ya tambaye shi sai ya ce: Hannu da Hannu? sai ya ce: haka naji"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية