kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

akwai riba ciki sai dai in Zinare da Zinare akwai riba ciki sai daidai da daidai Aurfa da Azurfa daidai da daidai Ibro da Ibro akwai riba ciki sai in daidai da daidai Accha akwai riba ciki sai dai in daidai da daidai
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- "Annabi ya hana saida Zinare da Azurfa Bashi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Manzon Allah ya hana Sayar da Azurfa da Azurfa, da Zinare da Zinare, Sai dai dai da dai dai, Kuma ya Umarce mu Mu sayar da Azurfa da Zinare, duk yadda muka so, kuma mu sayi Zinare da Azurfa yadda Muka so"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wayyo, Wayyo, Wannan tsantantsar ribace, kada kayi, kuam sai dai idan kanason ka saya to ka siyar da dabinonka da wani cinikin daban, sannan ka saya da kudin
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci