عن عائشة رضي الله عنها أن رجلًا استأذن على النبي صلى الله عليه وسلم فقال: «ائْذَنُوا له، بئس أخو العَشِيرَةِ؟».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai cewa wani Mutum ya nemi Izinin shigowa ga Annabi sai ya ce da shi: ku barshi ya shigo, Tir da Dan Uwan Kabila?"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Kurdawa
Manufofin Fassarorin