+ -

عن عائشة رضي الله عنها ، أنها سُئلتْ ما كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَعْمل في بيته؟ قالت: «كان بشرًا مِن البشر يَفْلي ثوبَه، ويَحْلِب شاتَه، ويَخْدِم نفْسَه».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa ita An tambayeta game da: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima
Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima, kuma ta faxi waxan nan ne ta hanyar Misali kawai

Fassara: Turanci urdu Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin