kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa ga Ubangijinsa shi ne idan yana mai sujjada, sai ku yawaita addu'a".
عربي Turanci urdu
"Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangiji a cikin (kason) dare na karshe*, idan kana da ikon ka kasance daga wanda yake ambatan Allah a wannan lokacin to ka kasance".
عربي Turanci urdu
"Yaku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi*, sai Ya ce: {Yaku Manzanni ku ci daga tsarkaka kuma ku aikata aiki na gari, lallai cewa Ni Masani ne da abinda kuke aikatawa}. [al-Mu'uminun: 51] . Kuma Ya ce: {Yaku waɗanda suka yi imani ku ci daga tsarkakan abinda muka azirta ku} [al:Baƙara: 172] sannan ya ambaci mutumin da yake tsawaita tafiya kansa ya cukurkuɗe, jikinsa ya yi ƙura, yana ɗaga hannayensa sama: Ya Ubangiji, ya Ubangiji, abin cinsa haramun ne, abin shansa haramun ne, abin ɗaurawarsa haramun ne, an shayar da shi da haram, to tayaya za'a amsa masa ga hakan?".
عربي Turanci urdu
"Ba'a dawo da addu'a tsakanin kiran sallah da iƙama".
عربي Turanci urdu
Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da su ba: Addu'a a lokacin kira da karfin hali, idan aka hade ta
عربي Turanci urdu
Kuji Tsoron Addu'ar Wanda aka Zalunta saboda tana rashi zuwa Sama kamar tartsatsin Wuta
عربي Turanci urdu