عن عائشة رضي الله عنها أن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «الحُمَّى من فَيْحِ جهنم فأبردوها بالماء».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Nana Aisha -Allah ya kara Mata yarda - daga Annabi - tsira da Amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya : "Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama saboda haka ku sanyaya shi da ruwa"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Manzon Allah SAW ya bada Labarin cewa Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama, kuma ya kwaxaitar kan gusar da zafinsa da Ruwa

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Kurdawa
Manufofin Fassarorin