Karkasawa: . . .
+ -
عن أبي بكرة رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول:

«من أهان السلطان أهانه الله».
[ضعيف] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga ABu Barah: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi"

الملاحظة
حسن ورواه أحمد ٢٠٤٣٣
النص المقترح لا يوجد...

[Hasan ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

Bayani

Cikin wannan Hadisin akwai Haramcin wulakanta Umarnin Shugaba; saboda abunda yake hade da shi na Narko mai tsanani game da Kaskantar da shi a Duniya da Lahira, kuma sakamako yana daga cikin irin aikin da Mutum yayi

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
  • . .