عن ابن عباس رضي الله عنهما قال: «بُعِث رسولُ الله صلى الله عليه وسلم لِأَربعين سَنَة، فَمَكَثَ بِمكة ثلاثَ عشرة سنة يوحَى إليه، ثم أُمِرَ بالهِجْرة فَهاجَر عشر سِنِين، ومات وهو ابنُ ثَلاثٍ وستِّين».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan aka umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira Shekara goma, kuma ya Mutu yana Xan Shekara Sittin da Uku"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Hadisin yana nuna cewa An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan Allah ya umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira zuwa madinaShekara goma, kuma ya Mutu a Madinan yana Xan Shekara Sittin da Uku