أن النبي صلى الله عليه وسلم كان لا يَتَطَيَّر.
[فيه ضعف] - [رواه أبو داود]
المزيــد ...
An rawaito daga Buraida -Allah ya yarda da shi- daga Annabi:"Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato"
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba yin zato ba game da wani abu, kuma abin da ake nufi shi ne rashi da zai hana shi aikata wani abu kamar yadda mutanen Jahiliyya suka saba.