+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «لا تَرْغَبُوا عن آبائكم، فمن رغب عن أبيه، فهو كفر».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Duk wanda ya kyami Nasabar Mahaifinsa yana Sane kuma shi ya zabi hakan. to ya Kafirta karamin Kafirci, amma ba ya nufin babban Kafirci, wanda zai dawwamar da Ma'abocinsa cikin Wuta, aa Kafirci ne wanda bai kai Babban Kafirci ba, kuma wannan yana karfafa kuma yana tsananta Haram cin wannan aiki da Muninsa

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin