عن رافع بن خديج رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «ثمن الكلب خبيث، ومهر البغي خبيث، وكسب الحجام خبيث».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Rafi'a Bn khadeej -Allah ya yarda da su- ya ce: Cewa Manzon Allah ya ce: "Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Portuguese
Manufofin Fassarorin